[ { "title": "Mene ne Dauda yace bai yi ba?", "body": "Dauda yace wa Yahweh bai yi abin da abokan gabansa sun ce yayi kuma ba rashin adalchi a hannun sa." }, { "title": "Mene ne Dauda yace bai yi wa wanda suna zaman lafiya ko makiyansa ba?", "body": "Dauda yace bai yi wani abu da ba dai-dai ba ga wanda yake zaman salama da shi, ko da wani mai gaba da sh." } ]