ha_psa_tq_l2/09/11.txt

10 lines
279 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya ce mutanen za su yi wa Yahweh, mai mulkin Sihiyona?",
"body": "Za su yi wakan yabo ga Yahweh kuma su fada wa al'ummai abin da Yahweh yayi."
},
{
"title": "Mene ne Allah baya mantawa?",
"body": "Baya manta kukan wadanda ake zalunta."
}
]