ha_psa_tq_l2/09/05.txt

10 lines
340 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne alkali mai aminci ya yi wa mugayen al'ummai?",
"body": "Ya ba wa al'ummai tsoro da kukan yaki, ya hallakar da mugaye, kuma ya toshe tunanin har abada."
},
{
"title": "Me ya faru da mugaye da alkali mai aminci ya yi nasara da biranensu?",
"body": "An rugurguje abokan gaba kuma dukka tunaninsu ya kare."
}
]