8 lines
303 B
Markdown
8 lines
303 B
Markdown
# Su wanene za su gan Yesu idan ya dawo?
|
|
|
|
Idan Yesu ya dawo dukkan idanuwa zasu gan shi, har ma da waddanda suka soke shi.
|
|
|
|
# Ta yaya Ubangiji Allah ya bayanin kansa?
|
|
|
|
Ubangiji Allah ya bayyana kansa a matsayin Farko da kuma Karshe, wanda shi a yanzu, shi yake tun, shi kuma ya ke zuwa, mafi girma. ...
|