# Su wanene za su gan Yesu idan ya dawo? Idan Yesu ya dawo dukkan idanuwa zasu gan shi, har ma da waddanda suka soke shi. # Ta yaya Ubangiji Allah ya bayanin kansa? Ubangiji Allah ya bayyana kansa a matsayin Farko da kuma Karshe, wanda shi a yanzu, shi yake tun, shi kuma ya ke zuwa, mafi girma. ...