ha_tq/rev/01/07.md

303 B

Su wanene za su gan Yesu idan ya dawo?

Idan Yesu ya dawo dukkan idanuwa zasu gan shi, har ma da waddanda suka soke shi.

Ta yaya Ubangiji Allah ya bayanin kansa?

Ubangiji Allah ya bayyana kansa a matsayin Farko da kuma Karshe, wanda shi a yanzu, shi yake tun, shi kuma ya ke zuwa, mafi girma. ...