ha_tq/psa/99/04.md

243 B

Yaya marubuci ya bayyana sarkin?

Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci.

Yaya marubuci ya ce al'ummai zasu amsa Yahweh?

Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki.