# Yaya marubuci ya bayyana sarkin? Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci. # Yaya marubuci ya ce al'ummai zasu amsa Yahweh? Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki.