ha_tq/psa/99/04.md

8 lines
243 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Yaya marubuci ya bayyana sarkin?
Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci.
# Yaya marubuci ya ce al'ummai zasu amsa Yahweh?
Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki.