Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci.
Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki.