ha_tq/jer/49/26.md

4 lines
162 B
Markdown

# Menene zai faru sa'anda Yahweh ya kunna wuta a bangon Damaskus?
wutan zata cinye kagara mai ƙarfi ta Ben Hadad, kuma 'yan mazan ta da mayaƙan ta za su mutu.