ha_tq/jer/49/26.md

162 B

Menene zai faru sa'anda Yahweh ya kunna wuta a bangon Damaskus?

wutan zata cinye kagara mai ƙarfi ta Ben Hadad, kuma 'yan mazan ta da mayaƙan ta za su mutu.