# Menene zai faru sa'anda Yahweh ya kunna wuta a bangon Damaskus? wutan zata cinye kagara mai ƙarfi ta Ben Hadad, kuma 'yan mazan ta da mayaƙan ta za su mutu.