ha_tq/jer/36/27.md

4 lines
217 B
Markdown

# Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya yi bayan da sarkin ya kona naɗadɗen littafin?
Ya gaya wa Irmiya ya sa Burak ya rubuta a sabuwar naɗadɗen littafin dukkan maganar da ya ke rubuce a asalin naɗadɗen littafin.