# Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya yi bayan da sarkin ya kona naɗadɗen littafin? Ya gaya wa Irmiya ya sa Burak ya rubuta a sabuwar naɗadɗen littafin dukkan maganar da ya ke rubuce a asalin naɗadɗen littafin.