ha_tq/jer/36/27.md

217 B

Menene Yahweh ya gaya wa Irmiya ya yi bayan da sarkin ya kona naɗadɗen littafin?

Ya gaya wa Irmiya ya sa Burak ya rubuta a sabuwar naɗadɗen littafin dukkan maganar da ya ke rubuce a asalin naɗadɗen littafin.