Ya gaya wa Irmiya ya sa Burak ya rubuta a sabuwar naɗadɗen littafin dukkan maganar da ya ke rubuce a asalin naɗadɗen littafin.