ha_tq/ezk/37/26.md

8 lines
232 B
Markdown

# Me Yahweh yace zai kafa da Isra'ila, kuma na zuwa wane lokaci?
Yahweh yace zai kafa alƙawarin salama da Isra'ila na har abada.
# A ina Yahweh yace zai zauna har abada?
Yahweh yace zai zauna a cikin mutanen Isra'ila har abada.