Yahweh yace zai kafa alƙawarin salama da Isra'ila na har abada.
Yahweh yace zai zauna a cikin mutanen Isra'ila har abada.