# Me Yahweh yace zai kafa da Isra'ila, kuma na zuwa wane lokaci? Yahweh yace zai kafa alƙawarin salama da Isra'ila na har abada. # A ina Yahweh yace zai zauna har abada? Yahweh yace zai zauna a cikin mutanen Isra'ila har abada.