ha_tq/ezk/37/26.md

232 B

Me Yahweh yace zai kafa da Isra'ila, kuma na zuwa wane lokaci?

Yahweh yace zai kafa alƙawarin salama da Isra'ila na har abada.

A ina Yahweh yace zai zauna har abada?

Yahweh yace zai zauna a cikin mutanen Isra'ila har abada.