497 B
497 B
Natan
Gaskiya
Natan annabin Allah ne mai aminci da ya kasance a lokacin da Dauda yake sarauta bisa Isra'ila.
- Allah ya aiki Natan ya ta'azantar da Dauda bayan Dauda ya yi mummunan zunubi gãba da Yuriya.
- Natan ya tsauta wa Dauda koda shike Dauda sarki ne.
- Dauda ya tuba daga zunubinsa bayan Natan ya bayyana masa.
(Hakanan duba: Dauda, amintacce, annabi, Yuriya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 17:1-2
- 2 Tarihi 09:29
- 2 Sama'ila 12:1-3
- Zabura 051:01