ha_tw/bible/names/nathan.md

21 lines
497 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# Natan
## Gaskiya
Natan annabin Allah ne mai aminci da ya kasance a lokacin da Dauda yake sarauta bisa Isra'ila.
* Allah ya aiki Natan ya ta'azantar da Dauda bayan Dauda ya yi mummunan zunubi gãba da Yuriya.
* Natan ya tsauta wa Dauda koda shike Dauda sarki ne.
* Dauda ya tuba daga zunubinsa bayan Natan ya bayyana masa.
(Hakanan duba: Dauda, amintacce, annabi, Yuriya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Tarihi 17:1-2
* 2 Tarihi 09:29
* 2 Sama'ila 12:1-3
* Zabura 051:01