# Natan ## Gaskiya Natan annabin Allah ne mai aminci da ya kasance a lokacin da Dauda yake sarauta bisa Isra'ila. * Allah ya aiki Natan ya ta'azantar da Dauda bayan Dauda ya yi mummunan zunubi gãba da Yuriya. * Natan ya tsauta wa Dauda koda shike Dauda sarki ne. * Dauda ya tuba daga zunubinsa bayan Natan ya bayyana masa. (Hakanan duba: Dauda, amintacce, annabi, Yuriya) Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki: * 1 Tarihi 17:1-2 * 2 Tarihi 09:29 * 2 Sama'ila 12:1-3 * Zabura 051:01