ha_tw/bible/kt/mosthigh.md

31 lines
803 B
Markdown

# Maɗaukaki
## Ma'ana
Wannan furci "Maɗaukaki" sunan naɗi ne na Allah. Ana nufin girmansa da ikonsa.
* Ma'anar wannan furci ya yi kama da "Marar Takwara" ko Mafifici Dukka."
* Wannan kalma "sama" a cikin sunan nan ba ana nufin tsayin jiki ne ba ko nisa. Ana nufin girmansa.
Shawarwarin Fassara:
* Wannan furci za a iya fassara shi haka "Allah na Sama" ko "Mai Dukka" ko "Allah Maɗaukaki" ko "Babban nan" ko "Mafificin nan" ko "Allah" wanda Ya Fi Kowa."
* Idan an yi amfani da "na sama" ba wai ana nufin tsayin jiki ko dogo ba.
(Hakanan duba: Allah)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* Ayyukan Manzanni 07:47-50
* Ayyukan Manzanni 16:16-18
* Daniyel 04:17-18
* Maimaitawar Shari'a 32:7-8
* Farawa 14:17-18
* Ibraniyawa 07:1-3
* Hosiya 07:16
* Littafin Makoki 03:35
* Luka 01:32