803 B
803 B
Maɗaukaki
Ma'ana
Wannan furci "Maɗaukaki" sunan naɗi ne na Allah. Ana nufin girmansa da ikonsa.
- Ma'anar wannan furci ya yi kama da "Marar Takwara" ko Mafifici Dukka."
- Wannan kalma "sama" a cikin sunan nan ba ana nufin tsayin jiki ne ba ko nisa. Ana nufin girmansa.
Shawarwarin Fassara:
- Wannan furci za a iya fassara shi haka "Allah na Sama" ko "Mai Dukka" ko "Allah Maɗaukaki" ko "Babban nan" ko "Mafificin nan" ko "Allah" wanda Ya Fi Kowa."
- Idan an yi amfani da "na sama" ba wai ana nufin tsayin jiki ko dogo ba.
(Hakanan duba: Allah)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 07:47-50
- Ayyukan Manzanni 16:16-18
- Daniyel 04:17-18
- Maimaitawar Shari'a 32:7-8
- Farawa 14:17-18
- Ibraniyawa 07:1-3
- Hosiya 07:16
- Littafin Makoki 03:35
- Luka 01:32