23 lines
816 B
Markdown
23 lines
816 B
Markdown
|
# hasala, huci, husata
|
||
|
|
||
|
## Ma'ana
|
||
|
|
||
|
Hasala jin haushi ne na fitar hankali da ba za a iya tsai da shi ba. Sa'ad da mutum ya yi fushin fitar hankali, ma'ana wannan mutumin na bayyana haushinsa ta hanyar dake cutarwa.
|
||
|
|
||
|
* Hasalar fitar hankali na faruwa ne sa'ad da tunanin sanin yakamata ya kuɓuce wa mutum har da bai iya riƙe kansa da yanayinsa ba.
|
||
|
* kalmar "huci" na iya zama hurawa da ƙarfi, ana iya kwatanta shi da haukan ruwan teku mai "hauka."
|
||
|
* Idan "al'ummai suka yi huci "a nan ne kuma mutane marasa tsoron Allah ke yi masa rashin biyayya da tayarwa.
|
||
|
* A "cika da hasala" na nufin a yi ɗaukewa gabaɗaya da baƙinciki.
|
||
|
|
||
|
|
||
|
(Hakanan duba: fuushi, kãme kai)
|
||
|
|
||
|
|
||
|
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
|
||
|
|
||
|
* Ayyukan Manzanni 04:25
|
||
|
* Daniyel 03:13
|
||
|
* Luka 04:28
|
||
|
* Littafin Lissafi 25:11
|
||
|
* Littafin Misalai 19:03
|