816 B
816 B
hasala, huci, husata
Ma'ana
Hasala jin haushi ne na fitar hankali da ba za a iya tsai da shi ba. Sa'ad da mutum ya yi fushin fitar hankali, ma'ana wannan mutumin na bayyana haushinsa ta hanyar dake cutarwa.
- Hasalar fitar hankali na faruwa ne sa'ad da tunanin sanin yakamata ya kuɓuce wa mutum har da bai iya riƙe kansa da yanayinsa ba.
- kalmar "huci" na iya zama hurawa da ƙarfi, ana iya kwatanta shi da haukan ruwan teku mai "hauka."
- Idan "al'ummai suka yi huci "a nan ne kuma mutane marasa tsoron Allah ke yi masa rashin biyayya da tayarwa.
- A "cika da hasala" na nufin a yi ɗaukewa gabaɗaya da baƙinciki.
(Hakanan duba: fuushi, kãme kai)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 04:25
- Daniyel 03:13
- Luka 04:28
- Littafin Lissafi 25:11
- Littafin Misalai 19:03