ha_tq/isa/11/01.md

12 lines
275 B
Markdown

# Menene zai fito daga kututturen Yesse?
Kututturi da rashe zai taho daga kututturen Yesse.
# Menene zai zauna a bisansa?
Ruhun Yahweh ne zai zauna a bisansa.
# Menene Ruhun Yahweh zai Basa?
Ruhun Yahweh zai basa hikima da fahimta, umarni da iko, sani da tsoron Yahweh.