Menene zai fito daga kututturen Yesse?
Kututturi da rashe zai taho daga kututturen Yesse.
Menene zai zauna a bisansa?
Ruhun Yahweh ne zai zauna a bisansa.
Menene Ruhun Yahweh zai Basa?
Ruhun Yahweh zai basa hikima da fahimta, umarni da iko, sani da tsoron Yahweh.