# Menene zai fito daga kututturen Yesse? Kututturi da rashe zai taho daga kututturen Yesse. # Menene zai zauna a bisansa? Ruhun Yahweh ne zai zauna a bisansa. # Menene Ruhun Yahweh zai Basa? Ruhun Yahweh zai basa hikima da fahimta, umarni da iko, sani da tsoron Yahweh.