Yahweh ya ce ɗole duk wanda ke da cutar jiki ya zo wurin Haruna ko ga ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza firistoci.