# Menene Yahweh ya ce ɗole mutum yayi idan yana da kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, har ya kamu da cuta? Yahweh ya ce ɗole duk wanda ke da cutar jiki ya zo wurin Haruna ko ga ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza firistoci.