ha_tq/lev/13/01.md

4 lines
246 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahweh ya ce ɗole mutum yayi idan yana da kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, har ya kamu da cuta?
Yahweh ya ce ɗole duk wanda ke da cutar jiki ya zo wurin Haruna ko ga ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza firistoci.