329 B
329 B
Menene firist ke sa domin ya cire toka daga bagadin?
Firist zai sanya rigunansa na lilin, zai kuma sa ƙananan kaya 'yan ciki na lilin don ya kwashe tokar a bagadin.
Menene firist din zai yi kafin ya fitar da tokar daga cikin zango?
Zai tuɓe rigunansa ya sa wasu rigunan domin ya kai tokar bayan zango a wuri mai tsabta.