ha_tq/lev/06/10.md

8 lines
329 B
Markdown

# Menene firist ke sa domin ya cire toka daga bagadin?
Firist zai sanya rigunansa na lilin, zai kuma sa ƙananan kaya 'yan ciki na lilin don ya kwashe tokar a bagadin.
# Menene firist din zai yi kafin ya fitar da tokar daga cikin zango?
Zai tuɓe rigunansa ya sa wasu rigunan domin ya kai tokar bayan zango a wuri mai tsabta.