ha_tq/zec/04/04.md

184 B

Zakariya ya fahimci abin da abubuwan dake cikin wahayin ke nufi?

A'a, Zakariya ya faɗa wa mala'ikar da ke magana da shi cewa bai gane ma'anar waɗannan abubuwa a cikin wahayin ba.