# Zakariya ya fahimci abin da abubuwan dake cikin wahayin ke nufi? A'a, Zakariya ya faɗa wa mala'ikar da ke magana da shi cewa bai gane ma'anar waɗannan abubuwa a cikin wahayin ba.