ha_tq/zec/04/04.md

4 lines
184 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Zakariya ya fahimci abin da abubuwan dake cikin wahayin ke nufi?
A'a, Zakariya ya faɗa wa mala'ikar da ke magana da shi cewa bai gane ma'anar waɗannan abubuwa a cikin wahayin ba.