ha_tq/rom/16/17.md

277 B

Menene Bulus ya ce su yi da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe?

Bulus ya ce wa Masu bi su rabu da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe.

Menene wasu su ke yi da ya ke kawo tsatsaguwa da tuntunɓe?

Wasu su saɓanin koyarwar da kuka koya, suke yaudarar masu sauƙin kai.