8 lines
277 B
Markdown
8 lines
277 B
Markdown
|
# Menene Bulus ya ce su yi da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe?
|
||
|
|
||
|
Bulus ya ce wa Masu bi su rabu da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe.
|
||
|
|
||
|
# Menene wasu su ke yi da ya ke kawo tsatsaguwa da tuntunɓe?
|
||
|
|
||
|
Wasu su saɓanin koyarwar da kuka koya, suke yaudarar masu sauƙin kai.
|