# Menene Bulus ya ce su yi da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe? Bulus ya ce wa Masu bi su rabu da masu kawo tsatsaguwa da sa tuntunɓe. # Menene wasu su ke yi da ya ke kawo tsatsaguwa da tuntunɓe? Wasu su saɓanin koyarwar da kuka koya, suke yaudarar masu sauƙin kai.