ha_tq/rev/17/03.md

12 lines
322 B
Markdown

# A kan menene matan take zama?
Matan tana zaune akan dabban da kawuna bakwai da kahonni goma.
# Menene a cikin kwafin da matan ta reke a hanun ta?
Kwafin tana cike da abubuwan kyama dakazanta da fasikancinta.
# Menene sunan matan?
Sunar matan shine, "Babila mai girma, uwar karuwai da abubuwan ban kyama na duniya".