# A kan menene matan take zama? Matan tana zaune akan dabban da kawuna bakwai da kahonni goma. # Menene a cikin kwafin da matan ta reke a hanun ta? Kwafin tana cike da abubuwan kyama dakazanta da fasikancinta. # Menene sunan matan? Sunar matan shine, "Babila mai girma, uwar karuwai da abubuwan ban kyama na duniya".