322 B
322 B
A kan menene matan take zama?
Matan tana zaune akan dabban da kawuna bakwai da kahonni goma.
Menene a cikin kwafin da matan ta reke a hanun ta?
Kwafin tana cike da abubuwan kyama dakazanta da fasikancinta.
Menene sunan matan?
Sunar matan shine, "Babila mai girma, uwar karuwai da abubuwan ban kyama na duniya".