ha_tq/psa/89/04.md

314 B

Har tsawon wane lokaci ne za a kafa zuriyoyin da kuma kursiyin?

Za a kafa zuriyoyin har abada da kuma kursiyin ta wurin dukkan tsara.

Don menene taruwar masu tsarki zasu yabi Yahweh?

Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa.

Don menene sammai za su yabi Yahweh?

Za su yabi Yahweh domin abubuwan alájibin sa.