# Har tsawon wane lokaci ne za a kafa zuriyoyin da kuma kursiyin? Za a kafa zuriyoyin har abada da kuma kursiyin ta wurin dukkan tsara. # Don menene taruwar masu tsarki zasu yabi Yahweh? Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa. # Don menene sammai za su yabi Yahweh? Za su yabi Yahweh domin abubuwan alájibin sa.