ha_tq/psa/89/04.md

12 lines
314 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Har tsawon wane lokaci ne za a kafa zuriyoyin da kuma kursiyin?
Za a kafa zuriyoyin har abada da kuma kursiyin ta wurin dukkan tsara.
# Don menene taruwar masu tsarki zasu yabi Yahweh?
Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa.
# Don menene sammai za su yabi Yahweh?
Za su yabi Yahweh domin abubuwan alájibin sa.