ha_tq/psa/62/11.md

215 B

Mene ne Dauda ya ji da Allah yayi magana?

Dauda yaji cewa iko na Allah ne.

Ma wane ne alƙawarin aminci take?

Ubangiji a gare ka alƙawarin gaskiya yake. Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi.