# Mene ne Dauda ya ji da Allah yayi magana? Dauda yaji cewa iko na Allah ne. # Ma wane ne alƙawarin aminci take? Ubangiji a gare ka alƙawarin gaskiya yake. Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi.